Skip to content

Tamowa: Annobar da ta Addabi Nigeria a boye

By

Akwai damarmaki da dama a kwanaki dubu daya na farko, sanda uwa ke rainon ciki har zuwa yaye, a wannan lokaci, samin cimaka mai kyau na da mahimmanci ga yara wajen tabbatar da cewa sun kai gaci.